Wednesday, 17 October 2018

Re: Komai Nada Nashi Lokacin Sir Hon Umar Tata- Abdul Danja

Abdul Danja
MUTUWAR PDP HAR'ABADA A JAHAR KATSINA INDAI AKA TSAIDA LADO TAKARA A 2019 10 AUGUST  2018 TIME-6:50PM INJI
Dear Tina Yan Social Media ba Tata Bane yake wasoso akansu Ta yaya Zaace Tata Yatsaya yana Neman Yan Social Media ni Abdul Danja Nine nake neman Yan social media Kuma Sainayima PDP Zigidir indai a Social media ne inason Tina Yasani bamashi ba Ko shema Ko Majigiri Ballantana Lado Bai isa Yayi wasosu dashi ba Ballantana Wani Tina Wanda Nasani Mubarak Kurabau kadai ko Engr Alkasim Tsayau ya isa Yayi Mani Dambun Kuturu dashi!

Maganar amsar Yan social media yanzu akafara inason nayima Tina alkawari wasu manya manya Dana jikinshi Suna nan tafe a APC nine zan amshesu in sha Allah
Nafada a rubutuna na dazu Wanda nasama suna Aikinda Shema yayi a Katsina kamar kasami mutum ne a cikin Sahara kabashi ruwa yanacikin kishi yana cikin shan ruwan saika tsula fitsari ciki Wanda zai maida ruwan najasa anacikin sha to hakane PDP a Jahar Katsina!
Makomar Yan Social media na PDP dasuke dawowa APC dukda nasani wanan ba rubutun Tina bane domin ko makaho yaga rubutun Tina Yasani zaingane ta hanyar hada manyan baki da kanana!
Makomar kowane dan Social media dazai baro PDP itace Nagartat Siyasa Da makoma mai kyau Fiye da ta PDP
Anan Munada Tsari nazuwa Siyasa Bisa akida mai kyau inason Tina Yasani duk Wanda Yabaro PDP Yabarotane Bisa Kishin Jahar Katsina domin Yakubu Lado bai chanchanci zama Gwamna Katsina Ba Ko Majigiri da shema sunsani Shima Tina Din Dankaraminsu Yasani kodayake yanzu ancemani Majigiri din da Mai-iyali yake aiki tun bayan Badakalar kudi na saida PDP Social Media da Tina Yayi ma Yakubu Lado kafin yashigo PDP Akan Kudi 1.5million inda kwanan Majigiri yace abin Yanamashi ciwo Ace Wai Ko Ama gayamashi ai ko godia Ayi mashi!
Bari intafi kai tsaye Cewa Yan Social media na PDP mu anan duk wanda Yadawo APC wallahi Albashi zamu biyashi sabida Nuna mashi Mahimmancinshi bawai Kyautar Naira 1000 ko 2000 kudin mota.
Mutanen da Suke Mafi Kusanci da Tata a Social media na PDP Sadiya Sani Sadiq CE Women Leader ta PDP yanzu haka tana APC idan dagaske Tina Yake Shi yaron Tata ne mizai hana Yadawo APC sabida Jahar Katsina?
Wani abun Mamaki shine  Tata Yaasamu karamci a APC cikin kwana 3 abinda baitaba Samuba a PDP Dukda wahalarda yayimata sai tsangama da Hantara just sabida Shema baison Tata!
Ina son intunama Tina Watarana damukai fira nidashi da Tata a Kaduna akan PDP inda Tina dakanshi yakecewa Matsalar PDP Shema da Majigiri kan daro tafarkin PDP Bisa Rashin daidai Tina Yanada Yakini Lado Bazai iya cin zabe ba da bakinshi yafada har Tata Yakecewa to meyasa baza agayama PDP Gaskia ba!
Tata DG Campaign na Masari da Buhari duk wani alkawari dakasani Tata Yanafadi akan Masari shida Masari Sunyi amana muna kyautatama Masari zato domin ba halin Yan PDP Gareshiba Kuma In sha Allah Tata Zai jagoranci kamfen na Masari Munajiran Shema yajagoranci na Lado Kamar Yadda Yace Saidai Kash Shema matsoracine!
Ina son In tunama Tina Zaben Mashi da Dutsi inda Tata Yadauki dutsi da akaje yawon kamfen Majigiri yaga Yadda Mata suke fitowa sabida tata Dakanshi yace wallahi Tata Sabida kai Suke Fitowa basaboda PDP don haka inarokanka Alfarma Karakani Mashi domin fita kunya haka ko akayi bayan Angama Dutsi Tata Yaraka Majigiri Mashi don haka Shikanshi Majigiri Yasani Lado bai iyacin zabe a 2019
Kawai Biyayace Yakema Shema wanan Biyayar itake wahalarda PDP  a Yau ita zakata kada PDP zabe a 2019
Maganganunda Tata Yafadi akan Gwamantin APC sanda yana PDP Gaskia ne Amman kowa Yasani duka Duniya Tasani Tata Yace koma menene Masari Yafi Lado chanchanta
Ba Biyan Bukatar Kanshi takaishi APC illar Yaje APC sabida Katsina Shiyasa Allah yataimakeshi Yau Saigashi PDP din Is Empty Babu kowa Cikinta
Tata Baya PDP Bazaitaba dawowa PDP ba Sabida bakada Abinda Tata Yake nema yanzu tata Ba dantakara bane tata Yanzu yana Neman yadda Irin baiwar da Allah Yabashi yataimaki Masari yakoma 2019
Idan da kudi ake nema nasani Bawai Tina ba Majigiri da shema Sunsan waye tata idan Zaayi zaayi don haka Tina Kagayama Majigiri bama agama Fita PDP ba Indai Yan Social media ne wallahi
Yanzu haka Shiri yayi nisa tsakaninmu da Yan tsohuwar Malumfashi wacce tahada da Musawa Matazu da Kankara haka zamuyima PDP Tsirara maganin Yanci da ceto!
PDP Andorata bisa Nau'i na biyayya akan rashin daidai shiyisa shikanshi Tina Yatsinci kanshi akan Yadda Yake Yau!
Babu nadama akan Kalaman Tata Akan tallata Masari ko alqawari sanan Kuma inason Tina Yasani Kaunarda take Tsakanin Tata da Masari babu Aron baki acimashi albasa Sai Wanda Ya'isa shine Yake magana a madadin gwamna!
Zamu chigaba da amsar Yan Social Media na PDP bisa Akida Kamar Yadda Muka Tallata PDP da Kyauta haka zamu tallata Masari in sha Allah
Kyauta halin tata CE Kuma duk Wanda Yarabeshi saiya samu Kamar Yadda tina dayarabi Tata Yasamu alherinshi sanda Yana PDP!
Maganar siyasar AFGA Wato karnin Siyasar 2015 daban na 2019 daban dukda nasan fitar Tata PDP tayima kowa Ciwo ganin Yadda Yafi kowa yawan Jamaa haka yasa Jamiyyar tashiga Rudani da tashin hankali lallai anfadi Zaben 2019
Don haka inason Tina yasani Siyasa ake Yan social Media na PDP dayake Login acct nasu yana rubutu yana claiming wai yaronshi don Allah kafito kagayamana yaro daya naka? Zamuyi dambarwa akanka duk wani Dan social media saimundawo dashi APC in sha Allah
Gov Aminu Bello Masari till 2023 in sha Allah
Abdul Danja
Hon P.A Media&Publicity To Umar Tata DG campaign Masari/Buhari 2019

No comments:

Post a Comment