Tuesday, 20 September 2016

MUN GANO INDA SHUGABAN BOKO HARAM YAKE A SAMBISA


Mun Gano Inda Shugaban kungiyar Boko haram Abubakar Shekau yake A Dajin Sambisa
.
Abamu dama mu shiga Dajin Sambisa Domin yanda Yan Boko haram suke tsaron mu ko Sojoji basa Tsoro
.
Daya daga cikin Shugaban Yan Kato Dagora na Jahar Adamawa Mai Suna Garba Tarfa Yace Sun San inda Shekau ya Fake shida Mayakansa
.
Garba Tarfa yace A baya bayan nan sun kwato Mata da Yara fiye da Dari biyar 500 a Dajin na Sambisa kuma sun Gano wani Waje da ake kira Parisa inda a nan ne shekau ya fake tare da mayakansa
.
Bayan haka kuma yace sun san dajin sambisa ciki da bai kuma a shirye su ke da abasu dama su shiga dan kama Shekau ya kuma ce Yanda Yan boko haram suke tsaronsu ko Sojoji basa Tsaro
.
Menene Ra'ayinku game da abinda wannan ya fada?
.
Ya Allah kakawo mana karshen wannan kungiya ta boko haram AMEEEN


No comments:

Post a Comment