Magiri Da Shema Sune Matsalar PPD Da Siyasar Jahar Katsina, PDP Itada Mulkin Katsina Har'abada In Sha Allah
LADO/MAGIRI
TICKETS 2019
PDP
BATA IYA CIN KANKARA BALLANTANA MASHI
Congratulations
APC Gov Aminu Bello Masari till 2023
Hadin
Ticket din PDP Ya Tabbata Jiya 16/10/2018 Nayita Rubuce rubuce Da Korafe korafe
inda Nayita Nuni da Makarcin Majigir da Shema akan Talakawan PDP Cewa Shema
Yakubu Lado Yake Hakama Majigiri!
Bayan
Nayi wanan Rubutunne wanda Yakada Duk wata Hanta wani Jigo Ko Dan PDP a Jahar
Katsina da Duk wani dantakara Gwamna na PDP A watanni 2 dasuka Shude a baya
inda Bayan nayi wanan Rubutun ne mutane sukaita Ganin Laifina a wancen lokacin!
Ban
mantawa kafin nayi maganata Cewa Majigri da Shema Lado suke masoya PDP da Duk
wani Delegate dayayi hankali !
Zanfasa
kwai yau 17/10/2018 akwai Wani babban Dan siyasa maikudi attajiri Wanda Yashigo
PDP tareda kwankwaso Yaron Kwankwaso ne Amman Dan Jahar Katsina ne kuma Dan
kankara Local Government ne Mutumina ne sosai matuka dukda ba Siyasa ta hadani
dashiba daman cen tunsanda ina university yasanni munsan Juna dayawo PDP Ina
daya daga cikin matasa daga Funtua Zone da Mutumin yake amsar shawarasu Kuma
Yake saurare sabida Alakar datake tsakaninmu
Bayan
yatsaya Takara Senator sai harya kashe kudi dasuka Kai kusan Naira milyan 20
sai majigiri da Yakubu da Shema Sukazo wajenshi akan Cewa Sunason Sugayamashi
yayi hakuri yajanye takarashi da akwai Dr Shehu Inuwa zai shigo PDP shine
sukeson subama takara Sanata to shi yanzu yajanye takarashi sabida ticket na
PDP a 2019 Lado/Majigiri Zaayi inji Shema shikuma, Yayi hakuri inji Shema
sabisa Da Dantakara Sanatan da Shema Classmates ne kunfaji tsabar rashin adalci
irin na Shema da Majigiri
Haka
akayi sabida haka yajanye takarashi yabama Dr shehu free babu ko biyan
asara
Bayan
ankwana biyu sai shema yadawo shi daya yasameshi yace yafadi minene plan B
tunda Yayi masu biyayay sai yace idan banda Reps ai babu wata kujera da zai iya
nema sai Shema yace anbashi Amman sabida Tsabar munafunci da cin amana saigashi
anzo baisamu kujerar Reps dinba!
Yace
Mani Baitaba Sanin Shema karamar zuciya gareshiba Sai sanda sukaje bikin
diyarshi a Abuja yatabbata Shema baison Jahar Katsina kwata kwata!
Wanan
ranar CE Nayi wancen Rubutun bayan Nayishi Kwatsam saiga Taro a Kaduna namasu
ruwa da tsaki na Jamiyyar PDP Wanda akeyi a Sanab Hotel Dake Daura da titin
Sultan Road off Yahaya Road U/Rimi GRA Kaduna Bayan Nakai Maigida Da misalin
Karfe 10:00am Nasafe
Taron
yahada da Shema, Majigiri,Lado,tata,natsuni,AGF,Arch, Kofa,Sada ilu,Yandoma,Dr
shehu,Ajiya,Kuraye,Bilki kaikai, Daduk wani maifada aji na PDP Natafi dako
Maigida Daidai lokacin kowa Yafito anata musabaha angama taro
Sai
Majigiri ya kirawoni Yakama Hannuna Tsakiyar Wayanan Manyan PDP Yace Abduldanja
Kayi wata Magana a Facebook kowa Yanata Cecekuce akan Shema sainace Tabbas
Nayita Sai Majigiri yace inason muro keka alfarma Da Kabama yaranku da Abokan
aiki hakuri Wallahi Tallahi Zamuyima PDP Adalci kasasu sudaina Maganganun da
sukeyi akan PDP!
Nan
take Maigida Tata Ya kallaneni saina cema Majigiri insha Allah na dauki
alkawari kowa zaidaina Wanan Maganar Nayita Gaban duka Yantakara gaban Shema da
kowa da kowa!
Bayan
ankwana Biyu Nayi doguwar Wasika Maisuna Mungana nida Majigiri dukda Nasan
Wancen Mutumin Dan Kankara bai iyamani karya Amman sabida nabama Majigiri girma
Nazo nan Nace kowa Yayi hakuri mujira ikon Allah!
Majigiri
yasan Power da Mutanen mu na Tata sukeda ita a social media kuma
Yanajin Tsoranta tunsanda Muna PDP.
Yau
anwayi gari Bamu PDP Kuma Yan social media Din Na PDP Munata maidodasu APC ni
bansan ta ina PDP zatayi Tallar Wanan tickets dinba Lado/Majigiri
Wanene
Majigiri tunda kowa Yanzu Yasan waye Lado Majigiri shine Wanda Sanda Yana
Chairman na LGA ta Mashi Zuwan Shugaban kasa Akasha Ruwa Pure Water Naira
Milyan 1 sabisa Data da haintar alummah
Majigiri
ne sanda yana Chief of Staff Na Shema akecemashi Bokan Shema!
To
nibangane Wanan shiri ne na maibin malamai da Maibin Bokaye!
Katsina
State For sale?
Yanzu
Rabiu Gambo Bakori za'abama Chairman Party na PDP ga Salisu Uli Nan Zaune jiya
nayi Rubutu inda Na nuna Yadda PDP take abisa Nau'i na rashin Adalci kuma nace
ba Jahar Katsina bane Tare dasu Sam Kansu sukasani Ba Katsina ba
Da
PDP Sun iya da saisu janyo Arch akan tsari na Yadda akayi alqawari na Mock
Primaries subashi mataimakin Lado!
Amman
Dayake Basuda adalci masu Karya Alqawari ne saigashi Sunkarya
Inakiraga
sauran Wanda suka rage PDP Daga Yau Kuyi Gaggawa Fita cikinta Domin Duk wani
Abu da zai kada ita zabe a 2019 Ya gama bayyana
Abdul Danja
Hon
P.A Media&Publicity to Umar Tata DG Campaign Masari/Buhari 2019.
No comments:
Post a Comment