Wannan matashin ya baiwa shugaba Buhari gudummuwar miliyan 1
Wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari me suna Anas Abbas ya baiwa kungiyar kamfe din shugaban kasar tallafin Naira miliyan daya.
Matashin ya nuna shaidar kudin da ya saka a banki inda yace da farko yayi alkawarin bayar da tallafin miliyan biyar amma lura da abinda ya wakana sai ya canja ya bayar da miliyan daya.
No comments:
Post a Comment