Thursday, 13 September 2018

Mallam Sahrif Mai Yasin ya maida fom dinshi na fitowar takarar dan majalissa mai wakiltar Jibia


Mallam Sharif Maiyasin ya maida fom na tsawar takara a matsayin dan majalissa mai wakiltar karama hukumar Jibia.

Mallam Sharif wanda ya baiyana cewa, ya tsaya wannan takara ne domin irin kiran da mutanan yankin suka yi mashi na cewa da yafito takara, sannan kuma iyayen jam’iya suma sun nuna mashi goyon baya da ya fito takara.

Mallam Sharif ya samu rakiyar tunbin magoya ba zuwa maida wannan form.





No comments:

Post a Comment