Labari cikin hotu | Kwankwaso ya kaiwa IBB ziyara
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma me neman takarar shugaba kasa karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamsi Babangida, IBB ziyara a gidanshi dake saman tsauni, jihar Naija.
No comments:
Post a Comment