Cliqq Magazine Hausa ta samu labarin tsaida Senator Yakubu Lado a matsayin dan takarar Gwamna a jam'iyar PDP a jihar Katsina.
Daya daga cikin yan takarar gwamna Umaru Abdullahi Tsauri ya baiyana hakan a shafin shi na facebook dake yanar gizo.
Katsina State Sun Kaiga Matsaya Wajen Fidda Dan Takarar Gwamna Guda Daya Tak Wanda Zaiyi Takarar gwamnan Jihar Katsina Bisa Amincewar Dukkanin Yan Takarkarun Wa'anda Suka Sayo Form Na Takarar Wanda Suka Hada Da:
-H.E ummaru Abdullahi Tata
-RT. Honourable. Kabir Ahmad Kofa
-Engr. Musa Nashuni
-Arc. ahmad Aminu Yar'adua
-Honourable. Sada Ilu
-Alh. Abdullah Garba Faskari
Sukayi Yarjejeniyyar Tareda Amincewar SEN.YAKUBU LADO DAN MARKE a Matsayin Dan Takarar Gwamna Jihar Katsina Karkashin Jam'iyyar Pdp 2019.
No comments:
Post a Comment