Wednesday, 5 July 2017

Sako Ga Gwamna Masari Akan Ma'aikata 2,175 Na KanananHukomomi Daka A ka Maida Aiki- Saifullahi Mato


Da aka fi sani da "salary omission staff forum" (sos-forum) ma'aikatan da shema ya taba kora aiki babu dalili, yanzu kuma Masari ya maidasu bayan daukar shekaru 5 cur babu albashi.

Zuwa ga maigirma gwamna, Malam Aminu Bello Masari. CFR, FNIM. Dallatun katsina, Matawallen Hausa.

Jim kadan da kammala taron masu ruwa da tsaki na kungiyar, wanda ya gudana a jiya ofishin babban lauyan kungiya kuma mai bada shawara akan harkokin doka da oda:

Barr. Anjove, Cewa; duk mutum daya (namiji da mace) daga cikinsu yayi alqawari kawo Kuri'a 100 daga 'yan'uwa, iyalai, iyaye da abokan arzuki da suka ji dadin maidasu aiki da gwamna yayi. wannan adadin kuri'u sunyi qiyasi ne aqalla, akwai yiwuwar kuri'un ma zasu wuce hakan.

Wannan itace kungiyar da suka kafa don maida biki ga Babanmu Dr. mustapha muhammad inuwa, da kakanmu maigirma gwamna.

Hon. saifullahi Mato, kankara.
state chairman;

 

No comments:

Post a Comment