Tuesday, 4 September 2018

Kalli hotunan Zainab Indomie na murnar zagayowar ranar haihuwarta


Tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.





No comments:

Post a Comment