Saturday, 1 July 2017

Abdul Danja Ya Zama Babban Directa Na Kafar Yada Labarun Zamani Na Umar Tata.


ABOKAN AIKI NA SOCIAL MEDIA NA GIDAN Umar Tata
KARKASHIN OFFICE NA DIRECTOR GENERAL (D..G SOCIAL MEDIA) ABDULDANJA
WANNAN BAIWA CE DAGA ALLAH SWA.


DAKARU MASU AMANA DAGA GIDAN JAGORAN ADAWAR KATSINA Umar Tata
A yau juma'a 30/06/2017 an gudanar da sahihi kuma ingantaccen zabe na jarumai Sadaukai Amintattun matasan 'yan siyasa na sabuwar kafar sadarwa ta zamani a siyasar gidan Mai alfarma Alhaji Umar Abdullahi Tsauri (Tata) a karkashin jagorancin Kabir Abdullahi.

Tun bayan da aka gudanar da zaben  babban daraktan siyasar gidan akan harkar social media (D.G) a ranar 25/06/2017 a inda aka zabi Abdurrahaman Haruna Danja wanda aka fi sani da Abdul Tata. Yau kuma cikin ikon Allah an gudanar da zaben sauran mutanen da zasu taimaka masa akan wannan tafiyar mutanen da Allah ya zaba sune kamar haka:-

    1- Kabir Abdullahi as Secretary General.
    2- Abdussalam Bashir wowo as Organizing secretary.
     3- Abdulra'uf Tandama as P.R.O I.
     4-  Hadiza Adam Mashi as Woman leader.
     5-  Babangida Ya'u Kayawa as Treasurer.
     6- Engr. Sabi'u Salisu Funtua as Youth leader.
     7- Abubakar Aliyu Namaidoki as Auditor general.
     8- Faisal Sule Sarki as Financial Secretary.
     9- Janare Bature Funtua as Assistance Financial Secretary.
    10- Faharaddeen Moh'd Ladan as P.R.O II
     11- Abubakar Abdullahi Garhi as Assistance Treasurer.
      12- Haruna Tata as Legal Adviser.
      13- Abubakar Hali Katsina as Ex-Officior I.
      14- Isah Bara'u Zakkar as Ex-Officior II.
     
Wadannan bayin Allah sune wadanda Allah ya ba shugabancin tafiyar da siyasar gidan Tata a social media ta jaha.

SAI KUMA WADANDA ALLAH YA ZABA A SHIYYOYIN KATSINA DA DAURA DA KUMA FUNTUA GA SU KAMAR HAKA:-

A SHIYYAR KATSINA TA TSAKIYA
  1- Tajuddeen Lawal as zonal leader.
  2- Nura Garkuwa Radda as zonal secretary
  3- Aminu Tasam Kano as P.R.O.
  4- Aliyu Tukur Safana as Treasurer.
  5- Aminu Mani Tokarci as Financial secretary.


A SHIYYAR KATSINA FUNTUA KUMA

    1- Babawo Funtua as zonal leader.
    2- Suleman Lawal Liti as secretary General.
    3- Najibu Dalhatu Madawaki as P.R.O.
    4- Ibrahim Umar Kafur as Treasurer.
    5- Gaddafi MusawaMusawa as Financial Secretary.
    6- Hajiya Hadiza Idris as woman leader.

A SHIYYAR DAURA KUMA
  
   1- Sufyan Zango as zonal leader.
   2- Dayyabu Umar Bindawa as secretary General.
   3- Muhammad Mashi as Treasurer.
   4- Salisu Nama'una as P.R.O
   5- Ibrahim Sani as financials secretary.


Shuwagabanni Kungiyoyi Na Duka Gidan  Umar Tata Na Social media
Misali-:
1.Umar Tata Social media Forum Kt2019
2.Tata Ne Mafita In sha Allah
Da duk wata Kungiya to State Chairman Dakuma Zonal Leaders Da Exco Na State da Chairmomi na Kowace Local Government Suna karkashin Wanan Shugabanci Directly, State Chairman Na kowace Kungiya Yazama Automatic Representative Na Kungiya dayake shugabanta a Office Din (D.G Social Media)
Don haka Wanda Duk Yake shugaba kuma sunanshi yafita a anan to zai aje Mukaminshi na cen domin Sama ma wasu gurbi dakuma Buda Tafia Kowa yashigo Ciki.

Godia Ta Musamman  Ga Shugaban PDP Social Media Organization Nuraddeen Adam Kankara Tina Dakuma Jamilu Hassan Dutsinma Chairman PDP Social Media Organization Dutsinma Local government

Muna taya ku murna da fatan alheri Allah ya baku ikon sauke wannan nauyi da hau kan ku Allah ya kara maku Amana juriya da gaskiya a kowane yanayi.

Da fatan kowa ya koma gidan sa lafiya Allah SWA ya huta gajiya ameen.

Signed Abdulrauf Tandama P.R.O 1 To The Office Of Director General (D.G Social Media Umar Tata )
Abdulrahaman Haruna Danja
All correspondent To
Secretary General Kabir Abdullahi To the Office Of Director General (D.G Social Media Na Umar Tata 08038747679
Or Contact Public Relation Office To D.G Social Media Office 08067753433

Abdulrhaman Haruna Danja Emerge as Director General D.G Social Media of Umar Tata attached are the Executive's both State And Zonal under the D.G Social Media office


 

No comments:

Post a Comment