Tsohon kakakin shugaban majalissar katsina RT.Hon Aliyu Sabiu Muduru [Walin Gabas ci garin Mani] mai wakiltar karamar hukumar Mani ya fara rabon kayan azumi ga al ummar mazabar shi ta Mani.
Hon. Muduru wanda ya kaddamar da taron rabon kayan azumin yayi kira ga wadanda su alfana da suyi amfani da kayan abincin bisa yadda ya kamata.
Kuma ya
sha alwashin cewa za’a cigaba da rabon kaya azumin har zuwa karshen azumi.
No comments:
Post a Comment