Saturday, 29 April 2017

Mansur Ali Mashi Ya Karbi Takardar Tsayawar Zaben Dan Majalissar Mashi/Dutsi


Cliqqmagazinehausa.blogspot.com ta samu labarin cewa Mai ba Gwamna Aminu Bello Masari kan Harkokin Kula da kafar sadarwa ta Redio Masur Ali Mashi ya karbi takardar shaida daga officin jam’iyar APC don tsawa dantakarar dan-majallissa tarayya Abuja mai wakiltar Mahi/Dutsi.

Daya daga cikin magoya bayan Mansur Ali ya rubuta a shafin sa dna Facebook watau Shafi’u Alolo

"S.A RADIO MONITORING HON MANSUR ALI MASHI, MASHI L.G EXCO'S SUNRAKASHI YASAWO FORM DINSA"

Member House of Reps Mashi/Dutsi
_____________________________________

...

Yau Dantakarar Danmajalissar Tarayya Abuja Mashi/Dutsi Consitituency Hon Ali Mansur Mashi, L.G Exco's 22 Wards Chairmen 11 suka hadu, Suka rakashi yasawo Form dinsa a Baban Offishin Jama'iyyar APC na Jihar Katsina.

Insha Allahu zuwa ranar labara mai zuwa yazama cikakken Dantakara a Babbar Jama'iyya tamu albarka APC"
 

 

No comments:

Post a Comment