ASSALAMU ALAIKUM
ZUWAGA MAI GIRMA ALH UMAR TATA TARE DA MAGOYA BAYANSHI DA KUMA
DUKKAN MASOYA JAMA'IYAR PDP
Dan gane da hukuncin da naga mai girma Tata ya yanke, ni a ganina
wannan hukuncin yayi tauri.
INA MAI TABBATAR MAKA DA CEWA DOKAR DA AKA KAFA BA ANKAFATA BANE
DON MUTUM GUDA SAI DON CIKA ALKAWARIN DA JAM'IYYA TA DAUKA DON YIN ADALCI GA
DUKKANIN YAYAN TA KASANTUWAR AKWAI MASU KUDIRIN YIN TAKARA WASU MA HAR SUN
KADDAMAR DA SHIRINSU.
Hukuncin Da uwar jam'iyya ta jaha ko dokar da ta kawo ta hana duk
wani mai mukami a jam'iyya yima wani dan takara coordinator na campaign kamar
hakan zai kawo cigaba da kuma Karin hadin Kan members na PDP gabaki daya,
dalilin kuwa shine.
Bayanan da shugaban jam'iyya ya gabatar a wajen taron Alh Salisu Yusuf majigiri akan wannan hukuncin kowa ya gamsu sabida hujjojin da ya bayyana wadanda su suka sa akayi wannan doka.
Bayanan da shugaban jam'iyya ya gabatar a wajen taron Alh Salisu Yusuf majigiri akan wannan hukuncin kowa ya gamsu sabida hujjojin da ya bayyana wadanda su suka sa akayi wannan doka.
1-Hujja ta farko yace PDP akwai masu son yin takarkari a ko wane
mataki na mukamai, kuma jam'iyya tasha Alwashin yin adalci ga kowane dan
takara.
2-Idan yakasance masu mukamai suna coordinating na dan takara to idan wani yazo wajenka Kai mai mukami Yana son gabatar da kanshi to wace irin tarba zakayi mashi bayan ka yanke hukuncin Mara ma wani dan takara baya zaka karbeshine koko zaka fada mashi cewar Kai ne coordinator na wane.

3- Kuma ita uwar jam'iyya bawai tana nufin ta hana bane kwata
kwata a'a tace har sai anyi zaben fidda gwani(primary election) daga nan ne
kowa Yana iya zama koma miye kakeson zama na dan takara Wanda hakan ba zai sa
wani yaga kamar ka wareshi ba.
4- Sannan kuma tace idan ka dauki na takara to idan Allah bai hukunta shine zai lashe primary election ba to wane irin bayani zakayi ma Wanda yasamu nasara don yagane kana tare dashi dari bisa dari.
4- Sannan kuma tace idan ka dauki na takara to idan Allah bai hukunta shine zai lashe primary election ba to wane irin bayani zakayi ma Wanda yasamu nasara don yagane kana tare dashi dari bisa dari.
DAGA KARSHE INA MAI BAMU SHAWARA MU YAYAN JAMA'IYAR PDP DAMU
KASANCE MASU HAKURI DA HADIN KAI DAKUMA NEMAN ZAMAN LAFIYA.
ALLAH YA KARA DAU KAKA JAMA'IYAR PDP TARE DA MAGOYA BAYANTA DUK
INDA SUKE.
No comments:
Post a Comment