Sunday, 22 January 2017

Kungiyar Masari Awareness Forum Sun Ziyarci Garin Daura


 
Kungiyar Masari Restoration Awareness Forum sun kai ziyara ga officin kungiyar dake Daura. A’a inda suka yi amfani da wannan dama suka kai ziyar gani da ido na ayyukan da mai girma gwamna Masari ya key i. Karanta cikkaken labara daga kasa:


"MASARI RESTORATION AWARENESS,
.
A yau 21/1/2017 Shugaban'nin Wannan kungiya Ta Masari Restoration Sunkawo Mana Ziyara Babban office din Wannan Kungiya Na Daura Zone dake Garin Daura,
.
Bayan Wannan Ziyara Tawagar Karkashin Jagoranchin Shugaban Wannan Kungiya Alh Sabo Musa Hassan Sunkai ziyarar duba wasu kadan daga cikin ayyukan alkairin da Gwamnatin Aminu Bello Masari tayi a Garin daura, ...
.
Daga Bisani Suka Kai Ziyarar Bangirma Ga Mai Martaba Sarkin Daura Alh Umar Farouk Umar Da Ziyarar ta'aziyya ga Kwamanshinan Shari'ah Barr, Elmarzug
.
Bayan Nan Shugaban'nin Wannan kungiya Sunkai ziyarar sada zumunci ga Elders na Jamiyyar APC dake garin daura
.
Muna gdy Kwarai da Wannan Ziyara da Shugaban'ninmu suka Kawo Mana Allah yasaka da Alkhairi Allah ya Maida kowa gidansa lfy Allah yakara Taimakon Gwamnatin Aminu Bello Masari Da Shugaban Kasarmu General Muhd Buhari Allah yakara Masu lfy da Kwarin gwiwa akan duk Niyyarsu ta Alkairi a garemu,
ALLAH YA MAIMAITA MANA GWAMNATIN AMINU BELLO MASARI DALLATUN KATSINA MATAWALLEN HAUSA SHETTIMA ALAMA".
Asali: Sadam Akama

 

No comments:

Post a Comment