Mai martaba sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II a bikin babbar Sallar nan ya sayi babbar mota Kirae Roll Royce. Sarkin ya tura hoton motar a shafukanshi na Yanar Gizo don jama'a su shaida.
A shafinshi na Instagram, ya dora hoton Motar tare da rubuta: "Has Just Been Added".
Duk da hakan, da aka duba a babban shafin kamfanin dake kera motar, ya nuna cewa Roll Royce Phantom a shekarar 2016 takai kimanin $417,825 wanda yayi dai-dai da Miliyan 132.
Ko me zaku Iya cewa Dan gane da hakan?
Kaʀɛ ɖa ҡʊɖɨռsa saɨ ʏasɦa ʟaɦaʊʟa
ReplyDeleteU mean "Has just been added" is equal to SLS PURCHASED? Hummm Editor hanyoyin samun motor hawa ga Sarakuna tana da yawa balle ma Sarki irin SLS my jama'a da yawa.
ReplyDeleteU mean "Has just been added" is equal to SLS PURCHASED? Hummm Editor hanyoyin samun motor hawa ga Sarakuna tana da yawa balle ma Sarki irin SLS my jama'a da yawa.
ReplyDelete