Sunday, 18 September 2016

NECO 2016: |:- KATSINA NA A SAHUN KARSHE



Bisa rahotanninannin da suka  rika yawo a kafafen watsa labarai daga shekaranjiya Juma'a zuwa yau Lahadi, sun nuna Katsina ce ta biyu bayan jihar Ekiti.

Sai dai tabbacin da yau muka , Cliqq Magazine ta gano Jihar Katsina kusan itace ta karshe a sakamakon jarabawar ta NECO a wannwannankarar ta 2016. 

Rejistaran NECO, Prof. Charles Uwakwe a Minna, Jihar Niger ya tabbatar da sakamakon jarabawar. Inda aka yi kididdiga Jihar Ekiti ta zamo ta daya inda dalibai 96,485 suka zana jarabawar kuma sukayi nasara, sai Jihar Edo mai kaso 96.31. Jahohin Abia da Kogi suka yi kunnen doki wajen zama na uku. 

Kamar dai yadda Jihar Katsina tayi na 33 a sakamakon jarabawar WAEC ta wannan shekarar, kusan hakan ne Jihar ta kara kasancewa a Jarabawar ta NECO a wannan shekarar ta 2016.

No comments:

Post a Comment