Slm.
Abinda ke bani mamaki game da posting da yan shi ah suke
yawan yi a facebook suna gwada buhari da cewa mai sabon Allah
ne saboda yana hannu da mace.
yawan yi a facebook suna gwada buhari da cewa mai sabon Allah
ne saboda yana hannu da mace.
To tambayata anan cikin wadannan hotuna guda biyu wanne ne
yafi muni da nisantar musulunci?saboda haka ku daina yaudarar
mutane,ko kusa da ubangiji baku yiba.
Allah ya kara tsare mana shugabanmu,kuma har gobe muna
goyon bayansa.
No comments:
Post a Comment