Assalamu Alaikum
Ina ma ku fatan Alheri; kamar yadda kuka sani
watannin baya na nemi taimako ta hanyar yan'uwa dangane da cutar da ke damu na
bayan haɗarin da na yi da ya jawo kafafuwa na ba su iya motsi.
Na samu agaji daga gomnatin Jihar Bauchi da
kuma ya'uwa, kuma na samu wasu yan'uwa ɗalibai a Masar ƙarƙashin shugaban ɗaliban
jihar Bauchi Malam Bukhari Mu'azu su ka samar mun asibiti da zan zo ayi mun
aikin a ƙashin wuya na kamar inda bincike a gida ya nuna.
Na zo Masar tsawon watanni 3 likitoti anan
sunyi nasu binciken anan sun gano matsalolin nawa kuma sunce zasumin aeki Indha
Allah zan warke.
Sai dai an samu matsala guda biyu; farko an
gano cewa ana bukatar yin wannan aikin a wani asibiti da ya fi na farko tsada,
sannan tashin farashin dala ya jawo mana koma baya.
A halin yanzu wanann asibiti suna bukatar
Egyptian pounds dubu arba'in (40000) shine yayi dai dai da dala dubu huɗu
(4000) shine dai dai da kuɗin Najeriya miliyan ɗaya da dubu ɗari huɗu (1400000)
sannan su fara aiki, ni kuma asusu na bai wuce dala 600 ba.
Sannan rashin yin wannan aikin zai jawo koma
baya ga duk ayyukan da su ka gabata. Na yi iya ƙoƙari na tare da ƙungiyar ɗaliban
da ɗai ɗai kun mutane domin ganin mun samu yadda za'a taimakamin ayimin wannan
aiki amma abun ya faskara.
Shi ya sa na ke sanar da ku ko Allah zai sa a
sa mu gudunmawa daga Wanda Allah ya hore ma shi.
Ga account na banki Account
Name:Muhammad Sani Umar
Account number:0216030856
Bank name:GTBank.
Ga wanda yake da damar bada dala ga dollars
account
Name:Uzairu Usman
Account Number:0044418820
Bank Name:GTBank
Ga lambar wayata:+201152292685.
Ga
lambar Shugaban ɗaliban jihar Bauchi wanda su suke ɗawainiyar zuwa asibiti dani
a Cairo Malam Bukhari 08030789259.
Allah ya baku ikon taimaka wa. Na ku Muhammad
Sanee Bauchi.
No comments:
Post a Comment