Ta tabbata Gwamna Aminu Masari Ya bada umurni a biya
ma’akatan kananan hukomomi albashin watan june.
Cliqqmagazinehausa.blogspot.com ta samu
tabbacin hakan ne a yayin da ta gana da mai taimaka ma Gwamna Masari ta
hanyoyin sadar wa da ke yanar gizo-gizo Abdulhadi Bawa.
Ya kara da cewa gwamna ya bada umurni ga bankuna da
su fara biyan mai’akata, jinkirin ba daga gwamnati bane daga bankuna ne.
Follow Our twitter handle: @Cliqq_Magazine
Like Our Facebook Page: Cliqq Magazine
Email: cliqqmagazine.@gmail.com
Blog Address: Cliqqmagazine.blogspot.com
Tel No: 08062883759
Please share your thoughts in the comment
box below
No comments:
Post a Comment