Saturday, 2 July 2016

Mansur Ali Shine Sabon "SA on Radio Monitoring" Da ga Majiya Mai Karfi


Mansur Ali

Cliqqmagazinehausa.blogspot.com ta samu gaskiyar labari akan sabon muqami da gwamna Masari ya ba Mansur Ali Mashi a matsayin mai taimaka ma gwamna a harkar kula da Gidan Radio [Special Assistant on Radio Monitoring].

Wanna ya faru ne saboda korafi da al’umma sukayi da cewa wannan ba gaskiya bane.

Cliqqmagazinehausa.blogspot.com ta halarshi taron buda baki da mai girma Gwamna Masari yayi da ‘yan Social Media a Gidan gwamnati, wanda haka zalika Abdulhadi Bawa ya tabbatar ma
Cliqqmagazinehausa.blogspot.com Mansur Ali shine sabon Mai taimaka gwamna wajen wayar ma al’umma kai akan irin aiyukan da gwamnatin Masari ke yi.  


Follow Our twitter handle: @Cliqq_Magazine
Like Our Facebook Page: Cliqq Magazine
Email: cliqqmagazine.@gmail.com
Blog Address: Cliqqmagazine.blogspot.com

Tel No: 08062883759
Please share your thoughts in the comment box below

No comments:

Post a Comment