Thursday, 21 July 2016

Sabon Salo Daga AD NASARA ALUMINIUM & PVC CEILING PRODUCT Na Kawata Gine Gine.

Stoned coated roofing tiles (Gerard roofing, Metro tile)
Step Tile Aluminium roofing sheet (mai kwabi da kaurin 0.45-0.55)
Masu iya Magana na cewa sayan nagari maida kudi gida,  wannan Magana haka take domin babban kanfanin AD NASARA ALUMINIUM & PVC CEILING PRODUCT ya zamo gaba a harkar kawata Gine-ginen gidaje, Ma’aikatu, Makarantu ta hanyar samar da kayayyakin kawata gini da Kamfanin ke kerawa a nan jihar Katsina kamar irin su;
Long span Aluminium roofing sheet (mai kwabi da kaurin 0.45-0.55)
Long span Aluminium roofing sheet (mai kwabi da kaurin 0.45-0.55)

Aluminium coals
Suspended Gypsum ceiling
Suspended Gypsum ceiling
Suspended Gypsum ceiling
PVC Ceiling
PVC Ceiling
PVC Ceiling
America Steel doors
Steel doors
Turkey steel security doors
Plan wooden (Flush doors)
PVC Doors
Sliding door & window
Casement Window 

AD NASARA ALUMINIUM & PVC CEILING PRODUCT ba a nan kawai suka tsaya ba, sun shahara wajen kera Tagogi na zamani dana ado, Kofofi kirar zamani, Kwano na rufi (Roofing Sheets), Show glass, Suspended ceiling, PVC ceiling, da kuma kayan Aluminium (accessories).

AD NASARA ALUMINIUM & PVC CEILING PRODUCT ya shahara wajen yin aiyuka na kwangiloli manya da kanana duka baki daya a duk fadin kasar Nigeriya, sannan kuma suna harkokin siye da siyarwa nakayan ado da kawata gine gine 
Misalin Irin ayukan AD NASARA ALUMINIUM & PVC CEILING PRODUCT a tsohon Gidan Gwamnati a Katsina
Misalin Irin ayukan AD NASARA ALUMINIUM & PVC CEILING PRODUCT a tsohon Gidan Gwamnati a Katsina


Head Office
No27 Karkara road opp,
Ring Road, G.R.A,
Katsina, Katsina State

Branch Office
No 15 Hassan Usman Road,
G.R.A Katsina
Katsina State.

Branch Office
Yahaya Madaki Way,
Near Moya Barid Table Water,
Katsina, Katsina State
Mobile No.
08031820609, 08029152988

Domin Tallata hajar ka ta kasuwanci, za ka iya kiran mu ta lambar waya 08062883759

No comments:

Post a Comment