Monday, 25 July 2016

Mahaifiyar Uwar Gidan Eng. Musa Nashuni Ta Rasu.


"INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN"
Allah yayima HAJ KARIMA rasuwa Mahaifiyar Uwar gidan ENGR MUSA NASHUNI Dantakarar Gwabnan Jihar Katsina a Zaben 2015 a karkashin Jama'iyyar PDP Haj Binta Nashuni Mai kimanin Shekara 73.

Allah yayimata rasuwa a yau 25/7/2016 a garinsu KAFINDANGI karamar hukumar kankia.
Anyi Zana'idarta Kamar yanda addinin Musulunci ya tanada da misalin Karfe 2:30 pm.
Muna addu'a Allah ya jikanta da rahama.


No comments:

Post a Comment