Alh Abubakar Rimi ne ya baiyana hakan a taron bita
da ma’aikatar ta shirya, sannan kuma ya kara da cewa hukumar ba za ta maido ma
alhazai kudin su ba idan mutum yayi sakaci bai bi jirgin shi ba.
Sannan ya kara da cewa taron bitan an hada shi ne
domin ilmantar da masu zuwa aikin Hajji ne wanda za a kwashi tsawon maku 5-6
(5-6 weeks) ana bada ilimin yarda ake aikin hajji.
Sannan Abu Rimi ya kara da cewa kimanin kilo 40 (40
Kilo) kawai ne ma hajjata za su iya yin guzuri. Watau kilo 32 na babbar jikka
da kuma kilo 12 na karamar jikka.
A karce yayi nuni da hakan zai zawo alfana ga masu
zuwa aikin hajji na bana.
No comments:
Post a Comment