
Ya ce yin hakan zai kara bungasa ruwan sha da kuma
taimakawa wajen noman rani.
Wannan ya biyo baya ne akan korafi da jama’ar
Katsina da kewaye su ka yi dangane da yadda Sanata ya ka she miliyoyin kudi
wajen sayen mayan motoci masu tsada ga shuwagabannin jam’iyar APC ta Katsina.
Tuni mutane suka yi Allah wadarai na ka ya lalace,
domin talakawa suka zabe shi don haka su ne ya kamata ya sa ka a farko a duk
abunda zai yi wa al’umma.
A yayin da ya raba manyan engina na ruwa, Sarkin
Ruman Katsina ya saka ma shi da alkheri kuma ya yi kira ga al’umma da su kula
da kayan don cin moriyar su.
No comments:
Post a Comment