Friday, 20 May 2016

SIRRIKAN LAFIYAYYAR RAYUWA GUDA 10


1. Ci nama kadan kaci ganye da yawa.

2. Ci gishiri kadan ka sha khal.

3. Ci abinci kadan kasha ruwa da yawa.

4. Sikari kadan 'ya'yan itatuwa da yawa.


5. Ci abinci kadan ka tauna da yawa.

6. Rage zari kayi sadaka da yawa.

7. Rage yawan damuwa kayi bacci da yawa.

8. Rage gaggawa kayi hakuri .

9. Rage yawan tukin abin- hawa yi tafiya a kasa da yawa.

10. Rage yawan fushi kayi dariya mana.

Source: Madinaislamicmed.blogspot.com

No comments:

Post a Comment