Wannan ya faru tsakanin Hon. Abu Total da Sani.
Sani & Total.
Abubakar Total
Sani & Total.
Abubakar Total
"To ina nan ina jiranka in ba zan
karyaka ba kar Allah ya ba ni
abinda nike nema Duniya da
Lahira! Na fi karfinka don Ubanka (Lallai sak ta yi aiki) kuma na fi
karfin me sa ka ka yi min iskanci.
Duk Uban da za ka gaya wa, ka
gaya mishi. Idan ban sa an
wulakanta ka ba Allah ya tsine
min albarka! Idan akwai bashi tsakanina da kai, ko Ubanka yana
bi na bashi, to don Ubanka ku je
Kotu ku yi karata ku zo ku amshi
kudin ku. Amma na rantse da
girman Ubangiji daga rana me
kama da ta yau idan na kara ganin rubutunka a Facebook
(yanzu ma ka fara gani, tunda
mun tabbatar da kana gani) in ba
sai na sa an wulakanta ka ba
Allah ya tsine min albarka!"
karyaka ba kar Allah ya ba ni
abinda nike nema Duniya da
Lahira! Na fi karfinka don Ubanka (Lallai sak ta yi aiki) kuma na fi
karfin me sa ka ka yi min iskanci.
Duk Uban da za ka gaya wa, ka
gaya mishi. Idan ban sa an
wulakanta ka ba Allah ya tsine
min albarka! Idan akwai bashi tsakanina da kai, ko Ubanka yana
bi na bashi, to don Ubanka ku je
Kotu ku yi karata ku zo ku amshi
kudin ku. Amma na rantse da
girman Ubangiji daga rana me
kama da ta yau idan na kara ganin rubutunka a Facebook
(yanzu ma ka fara gani, tunda
mun tabbatar da kana gani) in ba
sai na sa an wulakanta ka ba
Allah ya tsine min albarka!"
Sani Hamza Funtua (cikin ruwan sanyi)
"To ni kuma in sha Allahu daga
rana me kama da ta yau, na fara
rubutu kenan sai dai duk abinda
za ka yi, ka yi."
"To ni kuma in sha Allahu daga
rana me kama da ta yau, na fara
rubutu kenan sai dai duk abinda
za ka yi, ka yi."
Abubakar Total "To, Alhamdulillahi! Da ma
abinda nike so in ji kenan!"
abinda nike so in ji kenan!"
Sani Hamza Funtua
"To shikke nan, na barka lafiya!"
Abubakar Total lokaci ya yi da kai
da irinka za su daina mulkar mu ko da kuwa a matakin Kansila ne!
Kuma da yardar Allah sai an koro
ka gida, ba za ka gama wannan
shekara hudun ba. Kuma kai da
mulki, sai dai na gidanka.
Irin wannan ruwan maguzanci ai abin kunya ne mutanen Funtua
su nuna ka a matsayin me
wakiltar su.
da irinka za su daina mulkar mu ko da kuwa a matakin Kansila ne!
Kuma da yardar Allah sai an koro
ka gida, ba za ka gama wannan
shekara hudun ba. Kuma kai da
mulki, sai dai na gidanka.
Irin wannan ruwan maguzanci ai abin kunya ne mutanen Funtua
su nuna ka a matsayin me
wakiltar su.
Gaskiya wannan dan majalissa baisan abun da yake yiba.kuma talakawa ya kamata su dunga lura da irin mutanen da zasu zaba
ReplyDeleteGaskiya wannan dan majalissa baisan abun da yake yiba.kuma talakawa ya kamata su dunga lura da irin mutanen da zasu zaba
ReplyDeleteSubhanallah
ReplyDelete