Wannan tunani bai yi daidai ba, maimakon gwamnati
ta karfafa dokokin ta na tsarin taswira birane, ta kuma kwato irin wannan
wurare da azzalumai suka handame a baya, shine za a mana kamzon kuruge da
revenue.
Muddin aka maida wannan wurin kasuwa to za a Kawo cunkoso da bata taswira ta gari.
Munga abinda wasu gwamnatoci suka yi wajen kwato filaye na makarantu da maaikatu da aka sace.
Muddin aka maida wannan wurin kasuwa to za a Kawo cunkoso da bata taswira ta gari.
Munga abinda wasu gwamnatoci suka yi wajen kwato filaye na makarantu da maaikatu da aka sace.
Hasali ma wannan sauran filin anyi shine domin ayi
parking motoci idan ana wasa ko wani taro, Amma duk da haka yayi kadan.
Bayan haka akwai transahara Road dualisation wanda
anyi survey kusan shekara goma da suka wuce daga Kano zuwa Zinder.
Shawara ta a nan tunda wannan zamanin Canji ne,
gwamnati ta Kwato filayen ta daga hannun azzalumai Gwamnati ta ka karfafa
dokokin ta kan
handame filayen maaikatun gwamnati.
A hukunta Wadanda aka hada baki da su a baya aka
aikata wannan barna.
Sai kuma gwammati ta sayi filaye a wuraren kasuwanci ta Gina shaguna domin neman revenue.
Sai kuma gwammati ta sayi filaye a wuraren kasuwanci ta Gina shaguna domin neman revenue.
Ko kuma aje gaban karakanda stadium a Gina shaguna
domin a hana encroachment.
Wani abin mamaki ma wai ma aikatan Kupda ne suka bada shawara Bayan duk da su a kayi barna a baya.
Wani abin mamaki ma wai ma aikatan Kupda ne suka bada shawara Bayan duk da su a kayi barna a baya.
Allah ya kyauta
No comments:
Post a Comment