Sunday, 18 November 2018

Hotuna daga gurin nuna fim din Kawayen Amarya


Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki kenan tare da abokiyar aikinshi, Teema Makamashi da Yakubu Muhammad da sauransu wajan nunin sabon fim din Kawayen Amarya, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.



No comments:

Post a Comment