Sunday, 18 November 2018

GANDUJE Ya Zama Gwarzon GWAMNAN SHEKARA


Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje a daren jiya Asabar 17-11-18 ya samu lambar yabo a matsayin Gwarzon Gwamna na shekara (Akan Harkar Lafiya Da Ilimi). Kyautar Wacce tsohon Ministan harkokin man fetur Don Etiebet ya ba shi ta gudana ne a otal din Federal Palace, dake Ikoyi a jihar Legas. 



No comments:

Post a Comment