Labarai | Siyasa | Ra'ayoyi | Kasuwanci | Wayar Da Kai | Wasanni | Nishadi
Sunday, 25 November 2018
Atiku ya gana da manya-mayan 'yan Kannywood
Taurarin fina-finan Hausa masu goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar sun kaimai ziyara inda suka bayyanashi a matsayin dan takararsu.
A jawabinshi na ganawar tasu, Atiku ya bayyana cewa, yaji dadin ziyarar da suka kaimai kuma ya yaba da kokarin da suke yi.
No comments:
Post a Comment