Babu Katsina a cikin Jahohinda Shugaban Kasar Nigeria President Muhammadu Buhari Ya lissafa da Yabamasu, Gwamnonin Suna Kokari wajen Gina Al'ummah dakuma aiki tukuru wajen Gina sanao"I damasu Sana'a akan harka Tattalin Arziki nakasa! Dakuma aiki ga Al'ummah Jahohin sune
1.Kebbi
2.Lagos
3.Ebonyi
4.Jigawa
Akan Noman shinkafa dakuma Takin zamani
wajen walwala ga manoma da talakawa Sanan kuma yajinjinama Gwannonin jahohin
1.Ondo
2.Edo
3.Delta
4.IMO
5.Cross River
6.Benue
7.Ogun
8.Kaduna
9.Pleateu
Yajinjinama masu akan shirin Gwanatin
Tarayya na Plam oil, rubber,cashew, cassava ,potatoes Wanda sukai namijin
kokari wajen Gina alummah su da aikinyi ta wanna harka ta noma.
“PMB SPEECH TODAY ON ECONOMY TODAY
INDEPENDENCE DAY With respect to the economy, the Government has remained
pro-active in its diversification policy. The Federal Government’s agricultural
Anchor Borrowers Programme, which I launched in November 2015, has been an
outstanding success with: · N43.92 billion released through the CBN and 13
participating institutions, · 200,000 small holder farmers from 29 states of
the federation benefitting, · 233,000 hectares of farmland cultivating eight
commodities, namely Rice, Wheat, Maize, Cotton, soya-beans, Poultry, Cassava
and Groundnuts, in addition to fish farming. These initiatives have been
undertaken in close collaboration with the states. I wish to commend the
efforts of the Governors of Kebbi, Lagos, Ebonyi and Jigawa States for their
support to the rice and fertilizer revolutions. Equally commendable are
contributions of the Governors of Ondo, Edo, Delta, Imo, Cross River, Benue, Ogun,
Kaduna and Plateau States for their support for the Presidential initiative for
palm oil, rubber, cashew, cassava, potatoes and others crops. "With the
abundance of rainfall last year and this year, agriculture has enjoyed Divine
intervention”.
Abin Kunya dukda Bashishikan da
Gwamnati take ciyowa babu wani aiki Tir! Buhari Yayi Bayani ne a cikin
Bayananshi na 1st October Independence day Speech today!
Abin takaici shine Dik arewa muna daya
daga cikin manoma shin miyasa bamu cikin wayanda #PMB zai ambata?
Hakan baya rasa nasaba da halin ko
inkula da gwamnatin katsina takeyi akan dukwani aiki dayashafi talaka dakuma
chigaban tatalin Arziki na jahar Katsina dakuma harka noma Dikda kashi 90% na
mutanen katsina Manoma ne Kuma wani abin mamaki shine Kusan Local government 11
na Funtua zone inda shi Gwamna Aminu Bello Masari Yafito dik manomane babu
abinda basa nomawa Wanda idan da anyi gyara mai kyau toda yau Shugaban kasa
Nigeria Muhammadu Buhari dasai yajinjinamana Ina takin na zamani da gwamnatin
tarayya tabada?
Ga manoma! Ina tallafi na fidda Jahar
Katsina cikin matsi na tattalin Arziki Wanda gwamnati ta amso a asusun babban
bankin Nigeria?
Bail out! Donhaka yazama wajibi ga duk
wani bakatsina dayake katsina yasani Yakima gane cewa yakamata muyi karatun ta
natsu akan zaben 2019!
Domin samarda chanji mai amfani muzabi
PDP muzabi Umar Tata domin Gina al'ummah dakuma habbaka harka noma da tattalin
Arziki domin jahar Katsina tazama daya daga cikin Jahohin yabawa a Nigeria.
Signed
Abdulrahaman Haruna Danja
D.G Social Media Umar Tata;
Press Secretary National PDP Youths Vanguard
Katsina State.
No comments:
Post a Comment