MARATANI GA KARAN FARAUTAR PDP NURADEEN ADAM TINA
KANKARA
Natsinkayi wata wasika yanzu da yammacin Nan wacce
Tina Ya rubuta da jaridar CLIQQ Magazina ta wallafa Yau awa 7 dasuka wuce baya
sau tari dayawa bancika son maidama Irinsu Tina Martani idan suka Fadi abu Amma
Yau a Karan farko zanmaidama Shema,majigiri,Lado martani akan maganganu da yayi
idan baisan maiyake fadaba irinmu Masu ilimi matasa yakamata mu fadakarda shi
minene Siyasa dakuma issue na Amana!
Tin bayan shigowar Tata PDP 2015 Jim kadan da
watsewarta Tata Baiso dawowa Siyasa ba Sam yaso yachigaba da hidimarshi da
mu'amulashi Amman kasantuwar Aikin Alheri daya shuka a Jahar Katsina yasa aka
kafa kafafar kungiyar Tata Dawo Dawo Mai dauke da matasa a Lokacin sama da
mutum dubu sittin a Ciki da wajen jahar Katsina, Mai tsari tunda mataki na Akwatin zabe har zuwa zuwa Ward
zuwa LGA su suka maidoda tata PDP bayan Yace Shi yagama Siyasa,sanda Mukadawo
PDP wallahi bawanda yataba tunanin PDP zatai Rai a Jahar Katsina
Majigiri kanshi shugaban jamaiyyar baida Amana da
amincewa tsakaninshi da Exco nashi Sabida bayan PDP tafadi zabe Wanda duk
kasani tun daga wanan ranar Yake Fada da shema Har'izuwa Yau!
Wanda duk kasani Shema yamaida wani Abu daga a
mulkinshi shekara 8 dayayi Yana mutakabbiranci a Jahar Katsina yanzu sunfashe
Basu babu Shema a PDP Wanda Shema din Yayi amfani dasu Yana Gwamna ya gallazama
Tata Saida suka kwaremashi baya suka fita PDP shin ko Tina Suma Mulkin suka
tafi nema?
Bayan Andawo Siyasa 2019 Tata Yadawo PDP yasaima
majigiri Yarda da Amana a Zuciyar Exco na Jamiyya dukda sunajin haushinshi!
Sabida sunsan Gurbataccen Shema ne, Amman Tata yarokesu sukabarshi Yachigaba da
Zama Shugaban PDP dukda kujerashi haramtattace!
Tata Tun kafin Yau ko jiya tunda akafara kishin kishin
din Cewa Maryam Abacha Ta roki Turai Yaradua Cewa aneman mata Alfarma wajen
Shema Cewa Lado Yadawo PDP abashi Takara Tata Yasha fada Munsha Fada Cewa Indai
PDP ta Tsaida Lado Takara bazamuyi PDP Sabida Katsina Tana bukatar dantakara
Wanda Yafi Masari!
Wanda dukka Jaridun Katsina da kasar Nan sunshaida
rubuce rubucen mu akan Lado Cewa bamu ba PDP shin daduk PDP tagama hada
tsarinta da zarginda ake mata yagama tabbata mi yaragema Tata Yayi a PDP?
Yacika alqawarinda ya dauka, Nacewa gara yabi Masari Domin Yafi Lado Chanchanta
wanan shine dallinmu na barin PDP
Wanan maganar duka jahar Katsina anbada amsarta Kuma
kowa Yasani
Gameda maganar biyan bukata Yan PDP Bazasu taba samun
kwanciyar hankali ba tun ranar da Tata yafita PDP suka tabbatard Faduwarsu kasa
warwas kowa Yasani fadan 2019 ba badan Gov Masari bane da Lado Domin gov Masari
yagama Cin kunerarshi fadan Tata ne da Shema Domin a 2019 Tata zaigwadama Iro
Shema wayeshi a Katsina.
Maganar AFGA ko a 2015 ai Shema yasa Tata yabar PDP
haka Zalika kamar yadda kowa Yabar PDP bayan zaben 2015 Tata yafita kafin zabe
Domin ya gwadama Shema Cewa Bai isa yayenkema Siyasa shi hukunci ba Kuma Domin
yabama jamaar jahar Katsina dama Cewa kada suce yaji tsoro ya yaudaresu shiyisa
yatafi AFGA Ko a Lokacin Gov Masari saida yaturama Tata technical committee
karkashin Arch dangiwa MD na mortgage bank yanzu Cewa don Allah Yadawo APC
Amman Tata Yace abarshi Yakai karshe Domin yankema siyasashi hukunci!
Da Mulki Tata yakenema Ido rufe a Lokacin dasaiyabi
Masari inason Wanda duk Yake Jahar Katsina yasani cewa PDP matattace Kuma ta
mutu murus Daman Tata ne Yayi mata Rai Kuma yafita Yadawo APC
Maganar Komawar Tata APC Munfada bama neman komai Kuma
Tina makaryacine Ta yaya zakace mutane sunacewa daga Masari sai Tata? a 2023
abinda yakaimu APC Shine taimakon Malam Aminu Bello Masari yasamu Nasara a 2019
Matsalar Yan Shema da Lado da majigiri Yanzu itace
wanan kalmar MASARI YAFI LADO CHANCHANTA ZAMA GWAMNAN KATSINA A 2019! Wanan
kalmar tariga tayi nisa a Jahar Katsina da zukatan Masu zabe Sabida abin a
bayyane yake kowa Masari zai zabe rashin yadda da Mutanen jahar Katsina sukeda
ita akan Lado ita tasaka Sukejin tsoran Fitar Tata
Yan PDP basuda kunya kokadan su abinda sukaso suyima
tata Shine yadda Tata yakenema jamarshi da suyima Masari Aiki haka sukaso ace
aima Lado Sabida a biyama Allansu na PDP bukata shida manzansu na PDP Majigiri
Wanda bazaiyiwuba
Inaga arinka hada Mutumcin Gwamna Masari adalin gwamna
da wancen mayaudarin lado kamar Cin mutumcin ne da Cin amanar Jahar Katsina
Domin mutuminda Yayi kansila Danmaidaki Ward baikomaiba Yayi chairman Shekara 8
yacinyema talakawa Kankara LGA Grand dinsu na wata 3, Yayi member house of reps
Kankara/Sabua/Faskari Bai tsinana komaiba Yayi senator na futnua zone baiyi
komaiba don Allah ta Ina zakafara tallashi?
Lado baida record Mai kyau Babu ta inda zai saidu Ni
Mai rubutu danja local Government nake bakada ko toilet na karya Wanda yakubu
yagina a danja sanda Yana senator wanan Shine zamu zaba a 2019?
Yaran Tata zamansu APC zamane na zasu tabbatard
dallatu Yakoma kujerashi ta Biyu wani Yayi rawa ballantana Dan makada
Dukda bancika son Magana akan Tina ba nariga nayi
alkawarin barma Yara suyi dambun kuturu akanshi Amman zanso nace wani Abu Domin
Tina abun tausaine Wanda yaje karatun NCE Hausa yakasa gamawa wallahi kayima
kanka Qiyamul laili kakoma makaranta Domin karinka gane Babancin baban Baki da
karamin Baki yadda akesasu a rubutu kodayake Yadda Lado Yake haka Tina Yake sai
addua amman inason Tina Yasani Yaran tata daga Graduate sai Masu Msc sai
yankasuwa sai Masu aikinyi da Dalibai don haka Tina Yayi Maza Yayi takanshi!
Shine Abin tausayi Domin narantse da Allah tina yazo
ya amshi kudi wajen Tata ba iyaka Wanda duk sanda yazo saiya zagi Lado ko
Majigiri bazanso nayima maganar kudaden fillafillaba amman Zani bude biri har
wutisiya a Gaba tundaga kan rushewar gidansu Tina har Kan yayewar gidansu Tina
a daminar Bana gudunmawa Tata Alan rayuwarshi Baki dayanta
Jahar Katsina batasaidawa Bace bazamuyi Lado ba
bazamuyi PDP Wanda duk bai shirya Zama Katsina ba Yayi hijira Kano Domin
dallatu sai Yayi 8 in Sha Allah bakuda abinda zaku tallata Lado dashi Gov
Masari Yayi ayyuka Wanda suka taimaki rayuwa talakawa da kauyika da birane!
Ya ingata rayuwar ilimi da lafia Yabada ruwa Sha da
Gina hanyoyi yasamarma matasa aikinyi ta hanyar Basu jari mata sunsami sanoi na
cikin gida Sabida tallafin kasuwa ga matan aure marayu Rayuwar su tayi tsafta
2019 katsina ta dallatu ce in Sha Allah
Zaman Tata DG Campaign Masari Buhari 2019 shine
bababan kalubalen PDP ta Ina zaku Fara? Babu inda Tata Bai lekaba Kuma Dallatu
Yayi Aiki ko'ina kodayake Naji ance Shema ne DG Campaign Na Lado Zamu gamu ga
fili ga maidoki
Abduldanja
Hon P.A
media & Publicity to Umar Tata DG Campaign Masari Buhari 2019
No comments:
Post a Comment