Thursday, 6 September 2018

Yanzu Yanzu | Katsina sun zabi salon daligat wajen zaben fidda gwani, ba zamuyi katu bayan katu ba


Jahar katsina ta tsaya matsayar cewa su indirect primary za suyi....wannan matsayar yanzu haka aka cim mata a taron masu ruwa da tsaki na jam iyyar
Da akayi a yau
Taskar Laarai

No comments:

Post a Comment