Tuesday, 4 September 2018

Sanata Yandoma zai kara tsayawa takarar Sanatan yankin Daura


Tsohon Sanata mai wakiltar shiyar Daura Abdu Yandoma zai kara tsawa takarar Sanata a karkashin jam’iyar PDP.

Sanata ya baiyana hakan a lokacin da sayi takardar takarar akan Naira Miliyan ukku a ofishin jam’iyar dake Abuja.

No comments:

Post a Comment