Tuesday, 4 September 2018
Hajj | Alhazan Katsina sun fara shirye-shiryen dawowa
Alhazan Katsina da suka tafi aikin hajji sun fara shirye shiryen dawowa daga aikin Hajji.
Cliqq Magazine Hausa ta samu wannan labarin a lokacin da wakilin jaridar Leadership El-zahradeen ya saka hotunan awan kayan mahajjatan a shafin shi na sada zumunta dake yanar gizo (Facebook).
"Alhazan Katsina fuska ta fara cika da annuri sakamakon fara awan kayansu da hukumar jin dadin alhazai ta jihar Katsina ta fara. Allah ya maido kowa gidansa lafiya"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment