Tuesday, 18 September 2018

Sadik Sani Sadik ya kara lashe kyautar jarumin jarumai


Tauraron fina-finan, Sadik Sani Sadik ya lashe kyautar City People Award a matsayin jarumin jarumai na fina-finan Hausa, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment