Tuesday, 18 September 2018

Kalli irin tarbar da akawa Saraki a Legas, Wakilan PDP sun ce shine dan takarar da za su zaba


Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan a wadannan hotunan yayin da jama'ar birnin Legas suka mai kyakkyawar tarba a ziyarar da ya kai jihar dan ganawa da wakilan jam'iyyar PDP a kokarin da yake na lashe zaben fitar gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar.





No comments:

Post a Comment