Da Dumi-duminsa Fitaccen Jarumin Hausa Film Adam A
Zango ya zama gwauro ya saka matar yar asalin kasar kamaroon wacce ya aura
shekarun baya.
Mujallah
Hausa Film ta ruwaito cewa jarumin ya saki matartasa yanzu yana zaman
gwauranta.
Idan
bamu manta ba jarumin sai da saki matarsa Maryam AB Yola wacce ta haska a film
din NAS wanda jarumin shiya bada umarnin a Film din sannan ya auro wannan matar
daya saki yanzu.
Idan
bamu manta ba cewa kwanakin bayayana mutane sukaita cece-kuce akan cewa jarumin
yana auri saki, ya fito ya kare kansa yake fadi mai daki shiyasan inda ruwa
yake masa zuwa harma abokinsa Nura M Inuwa yake ganin ya wayar da kan jama,a
cewa Adam A Zango baya auri saki wannan sharri ne kawai na makiya.
Yanzu
haka dai an fara hasashen cewa da wacce jarumin zai maye gurbin matar tasa Fati
Washa ko Zainab Indomie domin kuwa hasashe ya nuna cewa kamar jarumin yana
soyayya da wayan nan jarumawa.
Idan
mai karatu na biye damu jiya mun kawo muku cewa shima sallau ya saki matar
Furera bisa wani binciki nasa da yayi kuma ya gano wasu boyayyayun abubuwa
marasakyau a tattare da jarumar wanda hakan ne yasa ya saketa.
Mujallah
Film ta wannan satin dai tana dauke da zafafan labarai
No comments:
Post a Comment