Shahararren
jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara
lashe babbar kyauta.
Kamfanin
gidan talabijin na Africa Magic ne suka bawa jarumin kyautar.
Jarumin
ya samu kyautar ne bayan burgewar da shirin sa mai suna 'Mansoor' ya yi
Fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu,
ya kara lashe gagarumar kyauta ta "Africa Magic viewers Awards 2018".
Jarumin
ya lashe kyautar ne saboda burgewar da shirin sa, Mansoor, ya yi.
Ali
Nuhu na fitowa a fina-finan Hausa da na kudancin Najeriya (Nollywood). Kazalika
yana tsarawa, bayar da umarnin da rubuta labari. Ali Nuhu ya kara lashe babbar
kyauta
No comments:
Post a Comment