Shugaban sashen yata labaru na jam’iyar
PDP bangaren matasa na kasa Abdul Danja ya fita daga jam’iyar PDP.
Ya baiyana hakan a lokaci da ya
rubuta a shafin na yanar gizo na Facebook akan fitar shi.
”Ni Abdul danja na aje mukamina
na PDP Ta kasa reshen jahar katsina na Press secretary Nat PDP Youths Vanguard
katsina State. daga Yau na fice Daga PDP daga yau 24/09/2018 Hakan yabiyo bayan
bukatarmu ta chigaban jahar katsina ina
kiraga mabiyan mu dasu gaggauta ficewa daga PDP baki dayanta zamu bayyana
sabuwar jamiyyah dazamu koma nan gaba kadan in sha allah sign Abdulrahaman
Haruna Danja Hon P.A On Media&Publicity to H.E TATA”
No comments:
Post a Comment