Shugabar kasar Jamus, Angela
Merkel, ta iso Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi
bakuncinta a fadar shugaban kasa ta Aso Rock yau Juma'a, 31 ga watan Agusta,
2018.
Angela Merkel ta isa fadar
shugaban kasa misalin karfe 10 na safe Jami'an kasar Jamus da suka takawa
Merkel baya sun gana da ministan kasuwanci da masana'antu, Ikechukwu Enelamah;
da jakadan Najeriya zuwa Jamus, Yusuf Tuggar.
No comments:
Post a Comment