*GYARA*
1...In
zaki kwanta ki kwaba lalle ki diga almiski kadan, da man hulba saiki shafa a
gabanki bayan 30mnt saiki wanke dakanki zaki bani lbr idan kikaji banana
2....In
zaki kwanta kina shafa zuma agabanki yayi minti talatin sai kije ki wanke d
ruwan dumi, inda zuma keda dadi to hk kema zakiyi dadi sosai..
3...Ki
samu kaza budurwa kiyi farfesu d ita, ki zuba ruwan magarya, da dakekken
kanumfari hmmmm banana zakiyi bayani Kina shafa man hulba a gabanki kullum yana
tsuke mace, yana kara Ni ima sosai, man hulba magsni ne ingantcce bakowa yasan
sirrin sa ba, idan kika shafa gabanki zai cicciko zai matse kafin banana
tashiga za asha fama...
4...Tsarki
da ruwan lalle da magarya kuma mai dumi yana purifyn gurin yana sa duk wani
cuta ya tafi... Zaitun kuma yana kara gyara wajen tare dasa shi laushi da
dadi...
Dan
Allah duk wacce ta karanta tayi forwardin wa yan uwanta mata....
No comments:
Post a Comment