An haifi Mal. Salihi Sodangi a garin
Katsina a shekarar 1958
Ya yi
makarantar firimare a Sararin Kuka primary school data addini a wurin
Mal Abbas Gambarawa kusan lokaci daya, daganan ya wuce kwalejin horar da
malamai ta larabci ta Katsina ATC inda ya samu grade 2 certificate.
Hakazalika ya samu shiga jamiar
Ahmadu Bello ta Zaria ABU Inda ya samu diploma da degree certificate a library
science
Ya riqe muqamai da yawa a wurin aikin
gwamnati wadanda suka hada da
-Headmaster a jibia
-librarian Kaduna state library board
-Ag Director library Katsina state
library board
-Librarian (pioneer) Katsina state
house of Assembly
-Board secretary Katsina state
Library board
-Principal personal secretary
Governors office Katsina
-Secretary ministerial tender board
comitee/various ministries Katsina
-Lecturer HUK Poly Katsina
-College librarian(pioneer) CLGS
Daura
-lecturer CLGS Daura
A fagen siyasa kuma ya taka rawar
gani kamar haka
-Member PRP student forum ABU zaria
-Dantakarar chairman na Katsina local
government (zero party)
-Dantakarar chairman na Katsina local
government (UNCP)
-Dantakarar chairman Katsina local
government (ANPP)
-Member Katsina local government care
taker comitee(supervisory councilor)
- Facilitator 2006 National Census
-Inec ward returning officer 2007
& 2015 national election
Malam Salihi Sodangi yayi kwasakwasai
a kasar ingila da India na kwarewa a Kan aikin library
Hakazalika maabocin karatu ne da
rubuce rubuce
Yana da Aure da yara goma sha biyu
Yanzu Haka Dantakarar Danmajalisa na
Jaha a Katsina local government Insha Allah
No comments:
Post a Comment