Nura Amadi Kurfi ya sayi form don ya
tsaya takarar dan majalissa mai wakiltar Dutsinma/Kurfi a majalissar dokoki ta
kasa.
Nura Amadi tsohon dan siyasa ne kuma
matashi wanda a dade a fafatawa dashi. A lokacin mulkin PDP ya rike kujerar
shugaban karamar hukumar Kurfi.
No comments:
Post a Comment