A Yau shuwagabanin pdp na jahar karkashin jagorancin alh.hon.salisu yusuf majigiri
da sauran Yan kwamitin gudanar da zaben fida gwani da zaya tunkari zaben cike gurbin kujerar Dan majalisar taraya Abuja Mai wakiltar mashi da Dutsi
...
...
Kamar yanda Kuka sani hukumar zabe Mai zaman kanta ta fida jadawalin zabe da manhajar da zaben cike gurbin ya kunsa
Wanda aka fida ranar 20 ga watan mayu 2017 kamar yanda doka ta tanada haka kuma aka bama jam'yyo damar zuwa Su gabatar da zaben fida gwani da basu sakamakwan wanda ya zama zakarna gwajin dafi a cikin wasu Yan kwanaki .
Cikin ikom Allah a Yau 4 ga watan mayu 2017 an gudanar da wannan zabe
WANDA ALLAH YABAMA HON.NAZIFI MB YUSUF MASHI SAAR LASHE ZABEN SHARE FAGEN ZABEN CIKE GURBIN KUJERAR DAN MAJALISAR TARAYA ABUJA MAI WAKILTAR NASH DA DUTSI A ZAURAN MAJALISA TA KASA
Haka kuma daukakin magoya bayan pdp na mazabar Dan majalisar taraya na mashi dutsi da sauran masu ruwa da tsaki matasa gishirin siyasa jami'an tsaro dukanin Su sun samu damar halitar wannan zabe na cike gurbin kujerar Dan majalisar taraya Abuja
Haka kuma dukanin masani da hangen nesa na siyasa yasan cewa babbar jamiyyar adawa Mai dawa ta pdp ita keda nasara a wannan zaben da yardar Allah muke zamu lashe zaben Dan majalisar mashi dutsi
Ta duba da yanda alumma maza da mata ke tofa albarkacin bakin Su akan maganar zaben ,wanda alumma suke jiran ranar 20 ga watan mayu 2017 domin fara korar apc daga karagar mulki cikin ikom Allah.
Godiya da Jin jina ga uwar jamiyyar pdp ta jahar katsina da sauran shuwagabanin pdp na kanan hukumomin mashi dutsi ,sauran Yan kwamitin gudanar da zaben adalci jami'an zaro ,hukumar zabe dss da suka samu damar gudanar da adalci ,salar haka ne mukayi lafiya muka gama lafiya.
Comr.nuradden Adam kankara Tina
Ciyaman PDP social media.

No comments:
Post a Comment