Labarai | Siyasa | Ra'ayoyi | Kasuwanci | Wayar Da Kai | Wasanni | Nishadi
Saturday, 11 March 2017
Ta Tabbata Senator Ibrahim Ida Ya Kuma APC
Senator Ibrahim Ida
Ayau aAabar tsohon sanata Alh Ibrahim Ida ya bayyana a mazabar
shi wajen karbar katin APC wanda ya bayyana ficcewar shi daga Jam'iyyar PDP
zuwa Jam'iyya mai milkin najeriya APC
No comments:
Post a Comment