Tuesday, 7 February 2017
Kotu Ta Daga Shari'ar Tsakanin Shema Da EFCC Zuwa 21 Febuwari, Amma EFCC TA Sake Kamashi A Yanzu Haka
Alkalin dake shari'ar tsakanin tsohon gwamna Barrister Ibrahim Shehu Shema da Hukumar EFFC Maikaita Bako ya dage karar zuwa 21/2/2017.
Bayan gama muhawara ta lauyoyi. Bayan haka yana fitowa daga kotun hukumar EFCC ta kama shi.
Yanzu haka suna tsare dashi a gidanshi kafin daga bisani su tafi dashi.
Amma dai wannan labarin ba tabbatatce bane
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
SHEMA na nan ba,a tafi da shi ba, yanzu haka yana gidansa a garin Dutsin ma, mutane cike da gidansa.
ReplyDeleteSHEMA na nan ba,a tafi da shi ba, yanzu haka yana gidansa a garin Dutsin ma, mutane cike da gidansa.
ReplyDelete