Monday, 7 November 2016

Babban Magana | Hukumar EFCC Takai Farmaki Gidan IDI KWADO- Karanta Yadda Ta Kaya


Jami’an tsaro na hukumar EFCC sun kai farmaki a Gidan babban da kwangilan lokacin mulkin Shema na PDP watau Idi Kwado.
Cliqqmagazinehausa.blogspot.com ta samu wannan labarin ne a shafin Facebook  wanda Safiu Alolo ya saka kamar haka



"EFCC TAKAI FARMAKI GIDAN ALH IDRIS KWADO KATSINA STATE"
Yanzu haka hukumar yaki da cin'anci a Nigeria EFCC tana gidan Baban Dankwangilar Tsohuwar Gwabnatin Jihar Katsina ta Barr Ibrahim Shehu Shema Alh Idris kwado a babangidashi dake unguwar kwado katsina.
Inda sukasa gidan EFCC UNDER INVESTIGATION. Jama'an tsaro suntsagaye gidan tare da iyalansa, wasu naciki wasu na waje ana gudanar da bincike”.




 

 

No comments:

Post a Comment