Wednesday, 31 August 2016

Kamfani Kofofi Na Sahalu Abu Nagarta Ya Fiddo Sabin Samfari Na Kofofi A Nan Katsina

Single gate

Babban kamfanin Alh Sahalu AbubakarNagarta Metal Works wanda ya shahara wajen kera tagogi na zamani da kuma kofofi, Sannan kuma kamfani yayi suna wajen buga gate na gida domin samun tsaro mai amfani.

Har wayau dai kamfani ya sake kera wadansu kofofi da gate masu ado na zamani da kuma yan’ganci kamar haka

Roller gate
Double Door
Double door
Single door


Burglars babba da karam


Domin karin bayani za'a iya tuntubar Alh Sahalu Nagarta Metal works kamar haka

adireshi: No. 25 Murtala Mohd Way Near Yalo Magangarin Makudawa Katsina.
Gsm No: 07033396347, 08087966173.
Burglars babba da karami

No comments:

Post a Comment