Saturday, 9 July 2016

BANGA LAIFIN MASARI.....!!! Daga Comrade Dalhat Usd Danja


Na saurari Maganganun Maigirma Gwamna a jawabin dayayi ranar hawan Baraki Sai dai ni banga wata mummunar Kalmar dayayi Amfani da ita ba wadda zatasa mutane tada jijiyoyin wuya har suna fadin cewar bai iya magana ba
.
Bani goyon bayan cin mutunci haka zalika bazan goyi bayan acima wani mutunci ba, babbar kalmar da Gwamna yayi Amfani da ita "DUK WANDA YACE MANI KULE ZANCE MASA CHAS" shin menene Abun munana a cikin wannan Maganar?
.

Wadansu na rubutun cin fuska ga mai girma gwamna da iyalishin wanda hakan bai dace ba idan har zamuyi Adawa to yakamata muyi Tsafta taciyar Adawa musa hankali da hangen nesa wajen Adawa kuma muyita cikin ilimi ba kara zube ba.
.
Mai girma Gwamna ya maida martani ga masu yin rubutun batanci ga iyalinshi dashi kanshi bawai ga masu Adawa dashi ba, kuma mafi yawan yan jaridar dasukaje wajen Dauko Rahoton sun kasa sakin rahoton gaba daya yanda kowa zaiji Kalaman dayi sai suka dunga datse inda suke so (Kuji Tsoron Allah)
.
Comrade Dalhat Usd Danja
08-07-2016

No comments:

Post a Comment